Lissafi na daya daga cikin darussan da ke baiwa dalibai tsoro a makaranta, duk da muhimmancinsa a fagen kimiyya da fasaha.
Fatima mai shekara 24, 'yar asalin Jihar Jigawa ta bayyana mana dalilan ta na kirkiran shafin koyar da darasin lissafi a harshen hausa.
Ayi sauraro.