Manoma mata a Jihar Bauchi sun bukaci a dabbaka Manufar Daidaita Manoma Maza Da Mata A Tallafin Gwamnatin Tarayya Na Kudade Da Kayan Aiki.
Matan na ganin idan har suka samu tallafi za su iya samun nasara a harkokin noma fiye da takwarorinsu maza.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan bukatun nasu.
A yi sauraro lafiya.