Yawan Al'ummar Najeriya: Rahama Ga Kasa Ko Taron Yuyuyu?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yawan Al'ummar Najeriya: Rahama Ga Kasa Ko Taron Yuyuyu?
Dec 06, 2021

A yayin da Shugabanni ke yawan alakanta talauci ko rashin ci gaban kasa da yawan haihuwar ’ya’ya,  wasu na ganin yawan al'umma a kasa shi ginshiki ne kawo ci gaban kasa.

Shirin Najeriya A Yau na kusnhe da tattaunawa ta musamman a kan alakar da ke tsakanin yawan al'umma da tattalin arzikin kasa.

A yi sauraro lafiya.