Masu fasa gidajen yari sun fi mu karfin makamai-Ganduroba

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Masu fasa gidajen yari sun fi mu karfin makamai-Ganduroba
Dec 07, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text


Daga shekarar 2020 zuwa 2021 an kai manyan hare-hare 13 gidajen yari daban-daban a Najeriya, wanda suka yi sandiyyar guduwar fursunoni sama da 3,000.

Me ke janyo yawaitar kai wa gidajen yari hari?

Wadanne illoli wadanda suka gudo daga gidan yari za su yi wa al'umma?

A yi sauraro lafiya.