Me Dimokuradiyya Ta Tanada Wa Talaka Idan Tura Ta Kai Bango?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Me Dimokuradiyya Ta Tanada Wa Talaka Idan Tura Ta Kai Bango?
Dec 13, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Tsarin Dimokuradiyya na gaskiya ya ba wa ’yan kasa ikon zabar wadanda suke so su mulke su da kuma bin bahasi kan inda aka kwana da inda aka dosa.

’Yan Najeriya sun furta albarkacin bakinsu a kan halin rashin tsaron da ya addabi kasar.
A yi sauraro lafiya.