Fadar Shugaban Kasa ta yi raddi ga jaridar Daily Trust saboda jaridar ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda Shugaba Buhari ke yin rikon sakainar kashi ga matsalar tsaro musamman a Arewacin Najeriya.
Masana sun dora martanin gwamnatin a gadon fida, sannan suka bayyana cewa akwai tsabar katobara a ciki bayanan na Fadar Shugaban Kasa.
A yi sauraro lafiya