Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000
Dec 17, 2021

Send us a text

Naira 1000 ita ce takardar kudi mafi girma a Najeriya da gwamnatin kasar ta fara fitarwa a shekarar 2005, wadda har yanzu ita ce takardar kudi mafi girma a kasar.

Shin mece ce kimar N1,000 ga ’yan kasar a halin yanzu?

Matasa da magidanta sun bayyana wa shirin Daga Laraba yadda rayuwarsu ta kasance a kan N1,000.

A yi sauraro lafiya.