Yadda ’Yan Ta’adda Suka Ruguza Ilimi A Arewacin Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda ’Yan Ta’adda Suka Ruguza Ilimi A Arewacin Najeriya
Dec 21, 2021

Send us a text

Arewacin Najeriya ya yi kaurin suna wajen tabarbarewar ilimi da kuma yawan yara marasa zuwa makaranta.

Ana cikin haka kuma, a  ’yan shekarun nan ayyukan ’yan ta’adda suka kara sako bangaren ilimi a gaba a yanki.

Shin ina makomar ilimin yara masu tasowa a yankin?

Abin da shirinmu ya tattauna ke nan a wannan karon.
Da fatan za a yi sauraro lafiya.