Shin kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Shin kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?
Dec 23, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Masana da mahukunta sun sha bayar da shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban.

Sai ga shi Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce shi dai gwmnatinsa ba za ta karbi tubar ’yan bindiga ba, kashe su za ta yi, domin a wurinta, dan bindigar da aka kashe kawai shi ne kawai ya tuba.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da fashin bakin masana da ra’ayoyin ’yan Jihar Kaduna a kan wannan batu.

A yi sauraro lafiya