Anya magoya baya za su bari Ganduje da Kwankwaso su daidaita?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Anya magoya baya za su bari Ganduje da Kwankwaso su daidaita?
Dec 24, 2021

Send us a text

Batun sulhu tsakanin tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da gwamna mai ci Abdullahi Ganduje na kara karfi.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da bayanan magoya bayan bangaren Kwankwaso da Ganduje da kuma hasashen masana kan alfanun sulhun.

A yi sauraro lafiya.