Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid
Dec 27, 2021

Send us a text

Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda ake kamuwa da cutar da yadda za a kare kai daga kamuwa da ita.