Sakacin Gwamnati Ne Silar Kai Hari A Makarantu A 2021
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Sakacin Gwamnati Ne Silar Kai Hari A Makarantu A 2021
Dec 28, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a Text Message.

An kai wa makarantu akalla 10 hari a cikin shekarar 2021 inda aka sace yara sama da 700 a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. 

Shin daga ina matsalar take; anya gwamnati ta shirya tunkarar 2022?  

A yi sauraro lafiya.