Rahotanni daga jihohin da ke fama da matsin lambar ’yan ta’adda sun tabbatar da cewa ’yan biindigan na samun bayanan sirri daga wurin mutanen yankunan.
Yayinda wadannan bayanai da ’yan bindiga ke samu ke ci gaba da jefa yankunan cikin mawuyacin hali, yake kuma hana jami’an tsaro samun nasara. saboda duk lokacin da jami’an tsaron suka kitsa wani matakin sirri sai an samu wanda ya tseguntawa ’yan bindigan.
Shirin Najeriya A Yau na wanna lokaci na kunshe da bayanan al’umman da wannan masifa ke kara dai dai tawa.
A yi sauraro lafiya