Ba Rabo Da Gwani Ba: Abubuwan Da Ba ku Sani Ba Game Da Bashir Tofa

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Ba Rabo Da Gwani Ba: Abubuwan Da Ba ku Sani Ba Game Da Bashir Tofa
Jan 04, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Alhaji Bashir Usman Tofa ya kwana daya da rasuwa bayan ya kwashe shekara 75 yana rayuwa a doron duniya. 

Me za ku tuna game da shi? 

Mun tattauna da makusanta marigayin kan yadda rayuwar marigayin.