Me Sabon Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tattalin Arziki Zai Tsinana Wa Talaka?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Me Sabon Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tattalin Arziki Zai Tsinana Wa Talaka?
Jan 06, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Kasa da wata 16 kafin karewar wa'adin mulkinsa, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon mai ba shi shawara a kan al'amuran tattalin arziki.
Wannan lamari dai ya jawo martani iri-iri daga 'yan Najeriya.
Shirin Najeriya a Yau ya leka Fadar Shugaban Kasa don gano dalilin wannan mafi a wannan lokaci, sannan ya yi nazari a kan sauyin da hakan ka iya haifarwa.