Shirin Da 'Yan Najeriya Suke Yi Wa Zaben 2023
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shirin Da 'Yan Najeriya Suke Yi Wa Zaben 2023
Jan 18, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Hukumar zabe ta kasa ta fara shirye-shirye don gudanar da zabukan shekarar 2023. 

’Yan takara kuwa har sun fara fitowa suna bayyana aniyarsu ta neman tsayawa takara. 
Amma abin tambaya shi ne, shin ’yan Najeriya masu zaben a shirye suke kuwa?

A yau shirin namu ya yi duba ne a kan shirye-shiryen da ’yan Najeriya ke yi wa zaben 2023.