Ma'anar hijabi a idon duniya
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Ma'anar hijabi a idon duniya
Feb 03, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

A yayin da sanya hijabi ya kasance umarnin addinin Islama ga mata domin rufe tsiraici da kare mutuncinsu; dokokin kasashen duniya sun ba wa dan Adam damar yin addininsa ba tare da tsangwama ba.

Sai dai kuma a lokuta da dama ana samun ce-ce-ku-ce game da sanya hijabi ko masu sanyawa.

Shirinmu na yau ya mayar da hankali ne a kan hakikanin ma'anar hijabi.