Shin Karin Kudin Ruwa Zai Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Shin Karin Kudin Ruwa Zai Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya?
Sep 26, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

A lokuta daban-daban, Babban Bankin Najeriya (CBN) kan ƙara kuɗin ruwa, ya kuma ce yana yin hakan ne da nufin daidaita tattalin arziki. 

Shin wanne irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan Najeriya? 

Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan wannan batu.