Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Habbaka Harshen Hausa

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Habbaka Harshen Hausa
Sep 30, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us Fan Mail

Yau ce Ranar Fassara ta Duniya wadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware don jinjina ga ayyukan kwararrun da suke hada al'ummomi waje daya, da karfafa zaman lafiya da tsaro a duniya ta hanyar juya bayanai daga wani harshe zuwa wani. 

Albarkacin wannan rana, shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan irin gudunmawar da fassara ke bayarwa wajen habbaka harshen Hausa.