Me Zai Faru Idan Aka Dawo Da Tallafin Man Fetur?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Me Zai Faru Idan Aka Dawo Da Tallafin Man Fetur?
Oct 04, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us Fan Mail

Yayin da halin kuncin da ’yan Najeriya suke fama da shi yake karuwa, yawan masu kira da a dawo da tallafin man fetur ma sai karuwa yake yi.

Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba: shin me zai faru idan da za a dawo da tallafin?
Wanne hali tattalin arzikin Najeriya zai shiga?

Shirin Najeriya A Yau zai yi kokarin amsa wadannan da ma wasu tambayoyin masu alaka da su.