A makon farko na watan Oktoba a duk shekara ake bikin Makon Kwastomomi a fadin duniya.
A lokuta da dama dai akan samu matsaloli da kalubale a tsakanin abokan ciniki.
A kan hanyoyin warware waÉ—annan matsaloli shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna.