Kuncin Da Arewa Ta Shiga Sakamakon Rashin Wutan Lantarki

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Kuncin Da Arewa Ta Shiga Sakamakon Rashin Wutan Lantarki
Oct 25, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

Fiye da mako guda ke nan wasu sassan arewacin Najeriya suna fama da rashin wutar lantarki.

Hakan ya haddasa gagarumar matsala a rayuwar mutane da dama.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba irin halin matsi da mazauna yankin suka shiga sakamakon daukewar wutar lantarkin.