Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?
Nov 19, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

Jama’a da dama na burin da zarar sun mallaki takardar digiri, za su samu domin sun kammala jami’a.
 
 Saidai a yanzu da alama masu daukar aiki suna yawan tallata neman ma’aikata, amma kuma a cikin sharudda za a ce dole sai mai kwarewa a da sanin makamar aiki a fannin.
 
 Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu daukar aiki suka fi sha’awar masu kwarewa fiye da masu kwalin digiri kawai.