Tasirin Rancen Naira Tiriliyan 138 A Rayuwar ’Yan Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Tasirin Rancen Naira Tiriliyan 138 A Rayuwar ’Yan Najeriya
Nov 22, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

Bayan  da Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu karbo wani sabon rance na sama da Naira tiriliyan daya, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai matakin da bai taba kaiwa ba a tarihi. 

Da wannan amincewa dai yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138!

Wannan shirin na Najeriya a Yau zai yi bincike ne a kan tasirin da wannan bashi yake da shi a rayuwar ’yan Najeriya.