Dabarun Bunƙasa Kasuwanci Ta Hanyar Intanet

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dabarun Bunƙasa Kasuwanci Ta Hanyar Intanet
Jan 27, 2025
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

Ci gaban zamani ya zo da sauye-sauye da dama a fannonin rayuwa daban-daban ciki har da kasuwanci.

A yanzu hanyar sadarwa ta zamani, ko intanet, tana taka muhimmiyar rawa wajen tallata haja ko saye da sayarwa da banarori da dama. 
Tuni ’yan Najeriya da dama suka yi balaguro suka koma intanet da kasuwancinsu.

Shrin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan kalubale da ke tattare da wannan harka, da damar da ake samu idan an rungume ta, da kuma dabarun yin nasara a cikinta.