Ko kun san sunan dabinon da kuka fi so ku ci a lokacin shan ruwa?
Dan Agadas ne, ko Ruwa-Ruwa, ko Annakhiyl?
Yayin da ake shirye-shiryen tarbar watan Ramadana, shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan nau’ukan dabino da alfanunsa ga dan’Adam, musamman mai azumi.