Dabarun Samun Kuɗaɗe Ta Hanyar Amfani Da Wayar Hannu

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dabarun Samun Kuɗaɗe Ta Hanyar Amfani Da Wayar Hannu
Apr 08, 2025
Idris Ɗaiyab Bature

Send us a text

A zamanin yau, ba kira da tura saƙo kawai ake yi da wayar hannu ba; baya ga haka, muhimmiyar hanya ce ta samun kuɗi da bunƙasa sana’o’i.


Ko kun san dabarun amfani da wayoyinku don samun kuɗaɗen shiga? 


Idan ba ku sani ba, ko kuma kuna buƙatar ƙarin sani, ku biyo mu a shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci.