Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya
Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu.
Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari ne kan dalilan da suka sa matan Arewacin Najeriya ke tsoron karantar ilimin kimiyya.