Matakan Da Ciwon Suga Ke Bi Kafin Yin Illa

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Matakan Da Ciwon Suga Ke Bi Kafin Yin Illa
Aug 28, 2025
Idris Daiyab Bature

Send us Fan Mail

Mutane da dama basa sanin suna dauke da ciwon suga ballantana su san hanyoyin magance ta kafin tayi tsanani.


Sau da yawa ciwon sai ta kai wani matakin da zatayi wa mutum illa sannan yake sanin yana dauke da ita.


Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan matakan da ciwon suga ke bi kafin tayi tsanani da kuma hanyoyin magance ta.