Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu
Mar 27, 2026
Idris Daiyab Bature

Send us Fan Mail

Samun matasan dake bada gudunmawa a alummomin da suke rayuwa a cikin ta yana da matukar wuya a wannan zamani.


 Amma duk da haka, wasu matasa sun sadaukar da rayuwarsu wajen bada gudunmawarsu wajen cigaban alummarsu.


 Shirin Najeirya  A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin gudunmawar da matasa ke badawa wajen cigaban alummarsu