Ko Wa'adi Daya Ya Isa Wanda Aka Zaba Cika Alkawuran Da Ya Dauka?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Ko Wa'adi Daya Ya Isa Wanda Aka Zaba Cika Alkawuran Da Ya Dauka?
Apr 10, 2026
Idris Daiyab Bature

Send us Fan Mail

Duk bayan shekaru hudu, Najeriya na kara yin zabe kuma ko wanne lokaci 'yan takara kan dauki alkawurika.


Ko shekaru nawa wadanda ake zabe ke bukata don cika alkawuran da suka dauka?


wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.