Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya
Apr 14, 2026
Idris Daiyab Bature

Send us Fan Mail

Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya.


 
 Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu.
 


 Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari  ne kan dalilan da suka sa matan Arewacin Najeriya ke tsoron karantar ilimin kimiyya.