Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki
May 15, 2026
Idris Daiyab Bature

Send us Fan Mail

So da yawa matan da aka yi garkuwa dasu kan shiga halin kunci ko da bayan sun kubuta.


 Yayin da kadan daga cikinsu ke komawa gudanar da rayuwarsu yadda ta kamata, wasu da dama kan tsinci kansu cikin halin damuwa da tagayyara.


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin ya yi duba ne kan wannan batu da irin shawarwarin da za a basu don fita daga irin wannan kangi.