Veronica manomiya ce da take ciyar da mutane da yawa kafin a kaiwa gonakinta hari. Yanzu haka rayuwarta a hargitse take a sansanin yan gudun hijira.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida