A hankali matan Knifar sun fara samun kwanciyar hankali bayan an sako mazajensu sama da 30. Amma yayin da mutanen da aka tsare ke fita, sun shiga wata rayuwa ta daban.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Muhammed Akinyemi
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Hawwa Bukar, Hauwa Shafii Nuhu
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida