Birbishin Rikici

Yan Makaranta da Yan Gudun Hijira na Zama a Aji Daya

April 16, 2022 Season 1 Episode 21
Birbishin Rikici
Yan Makaranta da Yan Gudun Hijira na Zama a Aji Daya
Show Notes

‘Yan ta’adda sun mamaye wata al’ummar Tabanni Gandi a jihar Sokoto, inda suka raba mutane da muhallansu. Yanzu suna kokawa da sabuwar rayuwa wacce ba su saba dashi ba.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Muhammed Akinyemi 
Muryoyin shiri: Isaac Oritogun
Fassara: Rukayya Saeed   
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida