Sojojin Najeriya sun kama Bana ba a bisa ka’ida kuma suka tsare shi na shekaru biyu. Tunda ya samu ’yancinsa, ya na ta fama da lafiyar jiki da na hankali wanda ke shafar sauran danginsa.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Eboigbe
Muryoyin shiri: Fatima Mustapha, Hawwa Bukar, Akila Jibrin
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida