Birbishin Rikici

Ta’adancin Boko Haram Ya Shafesu, Sojojin Najeriya Ta Dora Musu Laifi

May 18, 2022 HumAngle Season 1 Episode 25
Birbishin Rikici
Ta’adancin Boko Haram Ya Shafesu, Sojojin Najeriya Ta Dora Musu Laifi
Show Notes

Sojojin Najeriya sun kama Mu’azu da Muhammad saboda zaton suna da alaka da Boko Haram. Bayan sunyi shekaru da yawa a tsare, an wanke su daga dukkan zarge-zargen amma hakan ya janyo musu sake sabuwar rayuwa daga farko.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin

Fassara: Rukayya Saeed   

Edita: Zubaida Baba Ibrahim 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida