A sansanin 'yan gudun hijira na Tse-Yandev da ke Benue, a arewa ta tsakiyar Najeriya, mata suna shan taba idan aka yi ruwan sama domin shi ne kawai dumin da suke samu a yanzu; sun yi gudun hijira, suna rayuwa a bakin kasada.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Aishat Babatunde
Muryoyin shiri: Khadija Gidado, Ruqayya Saeed, Hauwa Shaffi Nuhu, Attahiru Jibrin
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida