Zanga-zangar #EndSARS ta samo asali ne sakamakon korafe-korafen da suka taso daga shekaru da dama da jami'an rundunar 'yan sanda ta SARS ke aikinta. Da yawa daga cikin matasan Najeriya sun fito kan tituna domin nuna adawa da kisan gilla da sauran laifuka da rundunar 'yan sanda ke yi. Da yawa sun rasa rayukansu kuma har yanzu ba su sami adalcin da ake bukata ba.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci:‘Adejumo kabir
Muryoyin shiri: Hawwa Muhammad Bukar, Ruqayya Saeed, Akila Jibrin
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida