Birbishin Rikici

Tsalle Daya: Daga Rashin Lafiya Sai Mutuwa

January 01, 2022 HumAngle Season 1 Episode 8
Birbishin Rikici
Tsalle Daya: Daga Rashin Lafiya Sai Mutuwa
Show Notes

Agule ta ga yayin da ‘danta ya mutu bayan wata gajeriyar rashin lafiya a sansanin yan gudun hijira domin ba ta samu kudin magani ba.

Mutuwa ta sake zuwa dakin Agule lokacin da ‘yar ta tayi rashin lafiya amma likitocin agaji suka ceceta. 

Kamar Agule da ‘ya’yanta, ‘yan gudun hijira da dama a sansanonin dake fadin jihar Benue suna fama da rashin lafiyar da ka iya zama ajalinsu.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed, Umar Farouk Ahmed, Kamal Dandare
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida