Ga mutanen da sukayi hijira zuwa sansanin Tse-Yandev, suna makotaka ne da dubban saurayen da suke zaune a kogo daya tare da su.
Wadannan 'yan gudun hijirar suna rayuwa ne cikin fargabar ruwan sama wanda zai iya sa su zama marasa matsuguni idan ya yi tsanani.
Kasancewar sun tsallake rijiya da baya a Benue, yanzu dole ne su yi rayuwa a cikin kunci da wahala.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed, Maryam Aqeelu
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida