Birbishin Rikici Podcast Artwork Image

Birbishin Rikici

HumAngle

Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
Episodes
#ENDSARS: Iyalan wadanda suka rasu suna fama da radadin jinkirin shari'aJune 25, 2022 Episode artwork Daga Hatsari Zuwa Matsi: 'Yan gudun hijira na Arewa maso Yamma Na Ci Gaba da KokawaJune 18, 2022 Episode artwork Sun Matsu Da Samun Taimako Bayan Sun Rasa Matsugunansu A Arewa Maso YammaJune 11, 2022 Episode artwork Rayuwar Marasa Rinjaye A Tsakiyar Ta’addanciJune 04, 2022 Episode artwork Suna Shan Taba Domin Su RayuMay 28, 2022 Episode artwork Ta Rasa Danta A Wurin Boko Haram, Ta Rasa Mijinta A Wurin SojojiMay 21, 2022 Episode artwork Ta’adancin Boko Haram Ya Shafesu, Sojojin Najeriya Ta Dora Musu LaifiMay 18, 2022 Episode artwork Ta Samu Tabin Kwakwalwa Bayan An Kashe MijintaMay 18, 2022 Episode artwork Danginsa Sun Kasa Komai Tun da Sojoji Suka NakasashiMay 18, 2022 Episode artwork Garkuwa ta Hanyar Ta’addanciApril 24, 2022 Episode artwork Yan Makaranta da Yan Gudun Hijira na Zama a Aji DayaApril 16, 2022 Episode artwork Hangen Fata Ga Knifar WomenApril 10, 2022 Episode artwork Daga Garkuwa Zuwa Jami’aApril 02, 2022 Episode artwork Kubuta daga dajin sambisa da cutan HIVMarch 26, 2022 Episode artwork Ba Su Da Gida Balle Samun KulawaMarch 08, 2022 Episode artwork ‘Ba Lallai Mu Dawo Gida Da Mazajenmu Ba Duk Da Tare Muka Fito’February 26, 2022 Episode artwork Tabon Da Rikici Ya Samarwa ZuciyaFebruary 19, 2022 Episode artwork Mai Cikin Da Ke Burin Samun Mu’ujizaFebruary 12, 2022 Episode artwork Daga Ciyayi Zuwa Rairayi (Episode 13)February 05, 2022 Episode artwork Ta Rasa ‘Ya’ya Biyu a Kokarin Tseratar da DayaJanuary 29, 2022 Episode artwork Daga Ritaya zuwa Gudun Hijira: Rayuwar Wani Malamin Makaranta a Sansanin Yan Gudun HijiraJanuary 22, 2022 Episode artwork Ina Mijina?January 15, 2022 Episode artwork Rayuwa Karkashin Gidan SauroJanuary 08, 2022 Episode artwork Tsalle Daya: Daga Rashin Lafiya Sai MutuwaJanuary 01, 2022 Episode artwork Matar da Ke Neman Soyayyar Dan Ta’addaDecember 25, 2021 Episode artwork