Birbishin Rikici

Mai Cikin Da Ke Burin Samun Mu’ujiza

February 12, 2022 Season 1 Episode 14
Birbishin Rikici
Mai Cikin Da Ke Burin Samun Mu’ujiza
Show Notes

Namsoor tana dauke da cikin wata shida. Cikin ta na biyu kenan a sansanin yan gudun hijira na Tse Yandev da ke jihar Benue. Jama'a sun damu da yadda za ta rayu idan ta haihu amma Namsoor na fatan ta ci gaba da haifar yara.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed, Khadija Gidado
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida