A karo na ƙarshe da Mary Amua ta ga ɗanta, ya taimaka mata ta kubuta daga hare-haren yan bindiga kuma ya koma ya taimaki wasu. Yanzu tana cikin tashin hankali da mutuwarsa. Mary na kwana a sansanin yan gudun hijira, tana kuma fatan da ace yana kusa don taimaka mata da iyalansa.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri: Aquila Brisca, Khadija Gidado
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida