Birbishin Rikici

Kubuta daga dajin sambisa da cutan HIV

March 26, 2022 HumAngle Season 1 Episode 19
Birbishin Rikici
Kubuta daga dajin sambisa da cutan HIV
Show Notes

An yi garkuwa da Hajiya sau dayawa tare da tilasta mata auren mayakan Boko Haram sau uku. Lokacin da ta kubuta daga hannun 'yan ta'addan, ta tafi da kwayar cutar HIV.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida