Sau uku Zarah ta kubuta daga hannun ‘yan ta’adda, kafin ta samu cikakken tsira daga wurin su. A yanzu Zarah tana jami’a.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida