'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace dan Maryam Muhammad mai shekaru 10 a duniya. Shi ma mijijnta ya gamu da sojojin Najeriya sun kamashi bisa zargin hada kai da yan Boko Haram bayan ya fita neman abinci wata rana. Tsawon shekaru, Maryam na ci gaba da wahala don tafiyar da rayuwarta ba tare da da ko miji ba.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Ihuoma Ilo
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida