Birbishin Rikici

Sun Matsu Da Samun Taimako Bayan Sun Rasa Matsugunansu A Arewa Maso Yamma

June 11, 2022 HumAngle Season 1 Episode 29
Birbishin Rikici
Sun Matsu Da Samun Taimako Bayan Sun Rasa Matsugunansu A Arewa Maso Yamma
Show Notes

 'Yan ta'adda sun raba su da muhallansu, gwamnati ta yi watsi da su. Sai dai Ahmadu Tella, Muhammed Lawal da kuma Binta sun samu wani tsarin tallafi da ba a saba da shi ba wato tallafin Mangal da baya isarsu. 

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci:‘Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin, Ruqayya Saeed

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru 

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida