Ayyukan ‘yan ta’adda a sassa daban-daban na jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, inda matsalar ‘yan fashi ta fara tayar da zaune tsaye, ya sanya al’umma sun koma masu zaman kansu. Amma yayin da ‘yan gudun hijirar ke ƙaura zuwa wurare masu aminci, sun hadu da sababbin ƙalubale kamar asarar rayuwa, kuncin rayuwa, da rashin sanya ƴaƴan su ci gaba da karatu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci:‘Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Aliyu Dahiru, Ruqayya Saeed
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida